『Kowa podcast』のカバーアート

Kowa podcast

Kowa podcast

著者: Kowa Podcast
無料で聴く

このコンテンツについて

Mafarki Ba Ya Mutuwa" – Sakon Kai Tsaye Daga Mai Gabatarwa
Tsokaci live tare da alkaitawi kowaPodcast
Ina tunawa tamkar yau — shekaru bakwai da suka gabata — muna zaune da abokai muna shan shayi da kofi, muna ta hira kan siyasa, wasanni, da rayuwar yau da kullum. A cikin irin wannan tattaunawa ne ra’ayin ƙirƙirar podcast ya shigo zuciyata: wuri na gaskiya don yin tsokaci kan abubuwan da ke faruwa a rayuwar jama’a.
Wannan ra’ayi bai taɓa barina ba.
Na riƙe shi, na kula da shi, na yarda da cewa:
“Mafarki ba ya mutuwa – sai dai idan mai mafarkin ya mutu.”
Yanzu ga ni nan…
Na zama mai gabatar da wannan podcast ɗin.
Eh, . Zai iya zama kamar an makara.
Amma na fahimci cewa da makarar ta fi babu.
Wannan podcast ba kawai tattaunawa ba ce
mafarki ne da ya dade yana yawo a raina, kuma yanzu ya zama gaskiya.
Barka da zuwa cikin wannan tafiya.Copyright Kowa Podcast
政治・政府
エピソード
  • Hijacked Power, Complicit Silence: From Tinubu to Tel Aviv
    2025/06/11
    In this searing episode of Twisdon360: Politics Unplugged delivers a triple strike of political clarity, revolutionary outrage, and uncompromising truth.

    First, he dissects Senator Ali Ndume’s shocking revelation that the Tinubu presidency has been hijacked by kleptocrats and kakistocrats — exposing the deep rot within Nigeria's corridors of power.

    Then, takes us to the heart of West Asia, where Iran's intelligence blow to Israel challenges decades of unchecked Zionist aggression — raising critical questions about empire, deterrence, and hypocrisy in the global order.

    Finally, turns the spotlight inward — on Africa’s betrayal of Palestine. With raw facts and righteous fury, he reveals how Nigeria, Gabon, and Congo-Brazzaville have fueled genocide in Gaza through crude oil exports, even as bombs fell on children and hospitals.

    This episode is not about neutrality.
    It’s about truth.
    It’s about resistance.
    It’s about choosing justice over silence — and memory over complicity.
    続きを読む 一部表示
    15 分
  • Najeriya Da Gabon ne ke cika tankokin yakin isra'ila a Gaza, Ndume yace kleptocrats sun kange Tunibu. Daga jama'a #TsokaciLive
    2025/06/10
    A shirin TsokaciLive na #KowaPodcast — muryar kowa da kowa, ba 'yan tsiraru ba
    Muna tattauna manyan batutuwa guda biyu:

    1️⃣ Sanata Ndume ya fasa kwai, yana zargin gwamnatin Tinubu da bai wa barayi da jahilai mulki — shin wannan furuci wani gargaɗi ne daga ciki
    ko ci gaba da cin mutuncin talakawa ne?

    2️⃣ A gefe guda kuma, mun buɗe ido a kan gudummawar Najeriya wajen siyar da mai ga Isra’ila, yayin da Gaza kisan kare dangi ke ƙara munana
    Shin gwamnati na da hujjar ci gaba da wannan kasuwanci? Ko kuwa najeriya ta zama ɓangaren haɗin gwiwar kisan kiyashin gaza?

    🎧 Ku saurari #TsokaciLive,
    A Kowa Podcast
    続きを読む 一部表示
    15 分
  • Walls, Bans, and Billionaire Brawls: Power Plays in a Broken World #Twisdon360PoliticsUnplugged #KowaPodcast
    2025/06/07
    Walls, Bans, and Billionaire Brawls: Power Plays in a Broken World

    In this explosive episode of Twisdon360 Politics Unplugged, we dive deep into three of today’s most pressing political flashpoints. First, we unpack the Nigerian military’s push to build border walls—does this massive proposal offer real security or just another billion-naira illusion? Then, we turn to Donald Trump’s latest travel ban targeting mostly Muslim and African nations—a brutal revival of exclusionary politics rooted in fear, not safety. Finally, we expose the billionaire feud between Elon Musk and Donald Trump for what it truly is: not a fight for justice, but a distraction while they keep looting the system.

    This is not just analysis. It’s resistance.
    #Twisdon360PoliticsUnplugged

    #Twisdon360
    #kowapodcast
    続きを読む 一部表示
    10 分

Kowa podcastに寄せられたリスナーの声

カスタマーレビュー:以下のタブを選択することで、他のサイトのレビューをご覧になれます。