『Najeriya Da Gabon ne ke cika tankokin yakin isra'ila a Gaza, Ndume yace kleptocrats sun kange Tunibu. Daga jama'a #TsokaciLive』のカバーアート

Najeriya Da Gabon ne ke cika tankokin yakin isra'ila a Gaza, Ndume yace kleptocrats sun kange Tunibu. Daga jama'a #TsokaciLive

Najeriya Da Gabon ne ke cika tankokin yakin isra'ila a Gaza, Ndume yace kleptocrats sun kange Tunibu. Daga jama'a #TsokaciLive

無料で聴く

ポッドキャストの詳細を見る

このコンテンツについて

A shirin TsokaciLive na #KowaPodcast — muryar kowa da kowa, ba 'yan tsiraru ba
Muna tattauna manyan batutuwa guda biyu:

1️⃣ Sanata Ndume ya fasa kwai, yana zargin gwamnatin Tinubu da bai wa barayi da jahilai mulki — shin wannan furuci wani gargaɗi ne daga ciki
ko ci gaba da cin mutuncin talakawa ne?

2️⃣ A gefe guda kuma, mun buɗe ido a kan gudummawar Najeriya wajen siyar da mai ga Isra’ila, yayin da Gaza kisan kare dangi ke ƙara munana
Shin gwamnati na da hujjar ci gaba da wannan kasuwanci? Ko kuwa najeriya ta zama ɓangaren haɗin gwiwar kisan kiyashin gaza?

🎧 Ku saurari #TsokaciLive,
A Kowa Podcast

Najeriya Da Gabon ne ke cika tankokin yakin isra'ila a Gaza, Ndume yace kleptocrats sun kange Tunibu. Daga jama'a #TsokaciLiveに寄せられたリスナーの声

カスタマーレビュー:以下のタブを選択することで、他のサイトのレビューをご覧になれます。