• “Akwai Yiwuwar Maimaita Ambaliyar Borno A Wasu Jihohin”

  • 2024/09/16
  • 再生時間: 14 分
  • ポッドキャスト

“Akwai Yiwuwar Maimaita Ambaliyar Borno A Wasu Jihohin”

  • サマリー

  • Send us a text

    Rahotanni sun ce al’ummomin wasu yankuna a wasu jihohin Najeriya suna zaman ɗar-ɗar bayan da ruwa ya fara mamaye gonaki da gidajensu.

    Tun bayan mummunar ambaliyar ruwa a Maiduguri, hukumomi a Najeriya suke kara ankarar da al'ummomin wasu jihohin cewa akwai yiwuwar samun ambaliyar.

    Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan yadda za a dauki matakan kan-da-garki kan yiwuwar ambaliyar.

    続きを読む 一部表示
activate_samplebutton_t1

あらすじ・解説

Send us a text

Rahotanni sun ce al’ummomin wasu yankuna a wasu jihohin Najeriya suna zaman ɗar-ɗar bayan da ruwa ya fara mamaye gonaki da gidajensu.

Tun bayan mummunar ambaliyar ruwa a Maiduguri, hukumomi a Najeriya suke kara ankarar da al'ummomin wasu jihohin cewa akwai yiwuwar samun ambaliyar.

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan yadda za a dauki matakan kan-da-garki kan yiwuwar ambaliyar.

“Akwai Yiwuwar Maimaita Ambaliyar Borno A Wasu Jihohin”に寄せられたリスナーの声

カスタマーレビュー:以下のタブを選択することで、他のサイトのレビューをご覧になれます。