『Yadda Za A Kawo Karshen Daukar Doka A Hannu A Najeriya』のカバーアート

Yadda Za A Kawo Karshen Daukar Doka A Hannu A Najeriya

Yadda Za A Kawo Karshen Daukar Doka A Hannu A Najeriya

無料で聴く

ポッドキャストの詳細を見る

このコンテンツについて

Send us a text

Kisa ta hanyar daukar doka a hannu na kara ta’azzara da saka damuwa a zukatan ‘yan Najeriya.


Yayin da wasu ke ganin daukar doka a hannu daidai ne, wasu kuwa na ganin hakan zai cigaba da haifar da rashin doka da oda a kasa.

Shin ko me doka ta ce a kan daukar doka a hannu da wasu ‘yan Najeriya su’ke yi?



Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan hanyoyin da za a bi don kawo karshen daukar doka a hannu a Najeriya.

Yadda Za A Kawo Karshen Daukar Doka A Hannu A Najeriyaに寄せられたリスナーの声

カスタマーレビュー:以下のタブを選択することで、他のサイトのレビューをご覧になれます。