『Mene Ne Tasirin Nadin Mataimaka Na Musamman A Rayuwar Jama’a?』のカバーアート

Mene Ne Tasirin Nadin Mataimaka Na Musamman A Rayuwar Jama’a?

Mene Ne Tasirin Nadin Mataimaka Na Musamman A Rayuwar Jama’a?

無料で聴く

ポッドキャストの詳細を見る

このコンテンツについて

Send us a text

Wadanda aka zaba su rike mukaman gwamnati kan nada wasu mukarrabai don su taya su sauke nauyin da aka dora musu.


Wasu na zargin nadin baya rasa nasaba da sakayya ga irin rawar ga wadanda aka nada saboda rawar da suka taka yayin yakin neman zabe.

Ko irin wadannan nade-nade na da wani tasiri ga rayuwar alumma?


Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan nade-naden masu taimakawa shugabanni da irin tasirin da suke dashi.

Mene Ne Tasirin Nadin Mataimaka Na Musamman A Rayuwar Jama’a?に寄せられたリスナーの声

カスタマーレビュー:以下のタブを選択することで、他のサイトのレビューをご覧になれます。