『Mece ce Makomar Dimokuraɗiyya Idan Aka Wajabta Kada Kuri’a?』のカバーアート

Mece ce Makomar Dimokuraɗiyya Idan Aka Wajabta Kada Kuri’a?

Mece ce Makomar Dimokuraɗiyya Idan Aka Wajabta Kada Kuri’a?

無料で聴く

ポッドキャストの詳細を見る

このコンテンツについて

Send us a text

Daya daga cikin ginshikan tsarin dimokuradiyya shi ne zabi – bai wa jama’a dama su zabi abin da suke so, ko kuma wanda suke so ya shugabance su.


Wannan ne ya sa daya daga cikin muhimman matakai a kafuwar tsarin shi ne zabe.
Sai dai kuma abin tambaya shi ne, zabin ya hada har da na yin zabe ko kaurace masa?
Mene ne matsayin tsarin dimokuardiyya idan aka wajabta wa al’umma kada kuri’a?


Wannan shine batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai duba.

Mece ce Makomar Dimokuraɗiyya Idan Aka Wajabta Kada Kuri’a?に寄せられたリスナーの声

カスタマーレビュー:以下のタブを選択することで、他のサイトのレビューをご覧になれます。