『12 ga watan yuni ranar gwagwarmayar ce jinjina ga masu zanga-zangar neman adalci a Los Angeles TsokaciLive Kowa podcast』のカバーアート

12 ga watan yuni ranar gwagwarmayar ce jinjina ga masu zanga-zangar neman adalci a Los Angeles TsokaciLive Kowa podcast

12 ga watan yuni ranar gwagwarmayar ce jinjina ga masu zanga-zangar neman adalci a Los Angeles TsokaciLive Kowa podcast

無料で聴く

ポッドキャストの詳細を見る

このコンテンツについて

12 ga watan yuni ranar gwagwarmayar ce jinjina ga masu zanga-zangar neman adalci a Los Angeles

TsokaciLive | 12 ga Yuni: Ranar Gwagwarmaya ce


A cikin wannan ƙashi na musamman na #TsokaciLive daga #KowaPodcast, shirin ya yi tsokaci mai zurfi a kan mahimmancin ranar 12 ga Yuni — ba kawai a matsayin “Ranar Dimokuraɗiyya” ba, sai dai a matsayin Ranar da Gwagwarmaya ta fi karfin bindiga. Da yadda aka soke zaben 1993 da MKO Abiola ya lashe, yadda aka daure shi har ya mutu, da kuma yadda gwamnatoci ke cigaba da cin zarafin muryoyin marasa galihu da take ’yanci da hakkoki da sunan doka da oda a karkashin mulkin da ya kamata ya zama na al'umma wato dimokuradiyya “democracy”.


Shin wannan ce dimokuraɗiyyar da MKO ya mutu saboda ita?


Da kuma abin da ke faruwa a Amurka inda masu zanga-zangar kin danniya ke fuskantar cin zali da fin karfin jami’an tsaro. Wannan nan sune batutuwan da zamuyi magana akai a cikin shirin namu na yau.


🔴 Wannan ba tarihi ba ne kawai
kira ne ga wata sabuwar gwagwarmaya.

12 ga watan yuni ranar gwagwarmayar ce jinjina ga masu zanga-zangar neman adalci a Los Angeles TsokaciLive Kowa podcastに寄せられたリスナーの声

カスタマーレビュー:以下のタブを選択することで、他のサイトのレビューをご覧になれます。