『Halin Da Alummar Mokwa Ke Ciki Wata Guda Bayan Ambaliya』のカバーアート

Halin Da Alummar Mokwa Ke Ciki Wata Guda Bayan Ambaliya

Halin Da Alummar Mokwa Ke Ciki Wata Guda Bayan Ambaliya

無料で聴く

ポッドキャストの詳細を見る

このコンテンツについて

Send us a text

Tun bayan da ambaliyan ruwa ya ci wasu sassan garin Mokwa ne dai alummar garin suka fada halin neman taimako.

A yayin da gwamnatin tarayya da ma wasu daidakun mutane suka taimaka ma wadanda abun ya shafa da kudi da ma wasu kayayyakin masarufi, wasu daga cikin alummar sun bayyana rashin jin dadin su ga yadda alamura ke gudana a garin Mokwa.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai nazari ne kan halin da alummar Mokwa ke ciki wata guda bayan ambaliyar ruwan da ci wasu sassan na garin.

Halin Da Alummar Mokwa Ke Ciki Wata Guda Bayan Ambaliyaに寄せられたリスナーの声

カスタマーレビュー:以下のタブを選択することで、他のサイトのレビューをご覧になれます。