『Dalilan Tashin Farashin Kayan Miya Gabanin Bikin Sallah』のカバーアート

Dalilan Tashin Farashin Kayan Miya Gabanin Bikin Sallah

Dalilan Tashin Farashin Kayan Miya Gabanin Bikin Sallah

無料で聴く

ポッドキャストの詳細を見る

このコンテンツについて

Yayin da sallah ya gabato, mutane da dama kan yi fadi tashi don biyan wasu bukatun su na bukukuwan sallah, kuma kamar yadda aka saba, a irin wannan lokaci ne iyalai da dama kan maida hankulan su don ganin sun biya wasu daga cikin bukatun su musamman wadanda suka jibanci bikin sallah.


Siyayyan kayan kayan abinci na daya daga cikin wadannan hidindimu, sai dai kayan miya da suka zama dole ayi amfani dasu yayin bikin sallah sun yi tashin gwauron zabo inda alumma da dama ke ta bayyana damuwar su kan wannan batu.


shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne kan dalilan da suka sa farashin kayan miya suka yi tashin gwauron zabo gabanin bikin Sallah.

Dalilan Tashin Farashin Kayan Miya Gabanin Bikin Sallahに寄せられたリスナーの声

カスタマーレビュー:以下のタブを選択することで、他のサイトのレビューをご覧になれます。