『Dalilan Da Wasu Matasa Ba Sa Aiki Tukuru Wajen Neman Arziki』のカバーアート

Dalilan Da Wasu Matasa Ba Sa Aiki Tukuru Wajen Neman Arziki

Dalilan Da Wasu Matasa Ba Sa Aiki Tukuru Wajen Neman Arziki

無料で聴く

ポッドキャストの詳細を見る

このコンテンツについて

Send us a text

Matasan Najeriya da dama suna son yin arziki amma ba tare da sun sha wahala ba.


Sau da yawa matasa sun fi neman hanya mafi sauki da za ta basu arziki ba tare da sun sha wahala ba.


Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan dalilan da suka sa wasu matasa bin yanke don tara abin duniya.

Dalilan Da Wasu Matasa Ba Sa Aiki Tukuru Wajen Neman Arzikiに寄せられたリスナーの声

カスタマーレビュー:以下のタブを選択することで、他のサイトのレビューをご覧になれます。